Jarumar Fim
“Ganduje ya mana halacci, muna tare da shi ɗari bisa ɗari” - Kungiyar Kannywood
Nura Hussein ya bayyana cewa a tarihin Kano ba a taba yin gwamnatin da ta yi 'yam fim halarci ba kamar Ganduje, domin ya baiwa abokan aikinsu mukamai.
Jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi tayi askin ‘kwalkwali’
Bayan wani dan takaitaccen hutu daga masana’antan shirya fina-finai, jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta dawo da ‘kwalkwali’ a cikin wani saban shirin fim.
Jarumar fim tayi hatsari sakamakon yin selfie kan hanya
Ana ruwaito wanda wata Jarumar fim din Ghana tayi hatsari sakamakon yin selfie kan hanya, kuma ta cigaba da yin hoton a yayin hatsarin
Jarumar Fim
Samu kari