Malamin addinin Musulunci
Wani malamin addinin Musulunci ya gargadi 'yan uwa Musulmai kan tare hanya da su ke yi idan za a yi salla, ya ce wannan bai dace ba kuma shiga hakkin jama'a ne.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi alkawarin saka wadanda su ka lashe gasar musabaka cikin jerin malamai ma su fadakarwa a aikin hajjin shekarar 2024.
Shahararren malamin addinin Islama da ake ji da shi a duniya, Mufti Menk ya ziyarci fadar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ke Abuja a ranar Juma'a.
Shahararren malamin Islama na duniya, Mufti Menk ya nuna sadaukarwarsa ga koyarwar Qur'ani a wata ziyara da ya kai Najeriya inda ya gana da yar barkwanci, Taaooma.
Allah ya karbi rayuwar mai kula da kabari da kuma dakin Manzon Allah (SAW), Abdou Ali Idris a jiya Litinin 20 ga watan Nuwamba, ya na daga cikin masu kula masallaci.
Shahararren malamin addinin Musulunci, Imam Saidu Abubakar ya riga mu gidan gaskiya da safiyar yau Juma'a 17 ga watan Nuwamba a birnin Gombe da ke jihar..
Shahararren dan kasuwa a Arewacin Najeriya, Alhaji Aminu Baba-Kusa ya ba da kyautar makeken fili don fadada masallacin Al-Noor da ke birnin Abuja.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi martani kan zargin da ake yi wa hukumar na cewa ta aske kan wata budurwa wacce ba 'yar jihar Kano ba kai da kwalba.
Mutane sun yi Allah wadai da wani malamin addini da ke ikirarin yana da mu'ujizar warkar da mutane. A wani bidiyo an ga malamin na kokarin warkar da wata gurguwa.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari