Malamin addinin Musulunci
Rahotanni sun bayyana cewa manyan malumman Kano ƙarƙashin Sheikh Abdulwahab Abdalla tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun isa fadar gwamnatin Abba.
Daruruwan al'ummar musulmi sun fito a garin Zaria inda suka gudanarda salloli na musamman domin samun sauki kan halin kuncin tsadar rayuwa a Najeriya.
Bincike a kan sha’anin Hausawa ne ya karkato da Andrea Brigaglia daga Italiya zuwa Afrika. Bayan zamansa jakin Kano, baturen ya bar addininsa ya koma Musulunci.
Masana ilimin taurarai sun yi hasashe, sun hango yadda za a yi azumin Ramadana a shekarar 2030 har sau biyu. Sun bayyana dalilin da zai jawo haka a shekarar.
Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya da Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo, sun bayyana rashin jin daɗinsu da kuma yadda suke ganin za a tari hanzarin lamarin.
Bayan kulle masallaci na tsawon shekaru biyar, malaman Musulunci a Inisa da ke jihar Osun sun shawarci Gwamna Ademola Adeleke kan shiga lamarin zaban limami.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nemi malamai su gyara masa a duk lokacin da ya yi kuskure. Abba zai kara albashin malaman Kano kuma zai gyara duka masallatai
Abba Kabir Yusuf ya fadawa Hisbah ko da gyara zaka yi dole ne ka yi wannan gyaran cikin doka da bin tsari. Kalaman Gwamna Abba Gida-Gida sun tabo kuskuren Hisbah.
Gwamna Umar Namadi ya amince da siyo buhunan shinkafa da taliya domin rabawa al'umma yayin da watan Azumin Ramadan ke ƙara gabatowa a jihar Jigawa.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari