Malamin addinin Musulunci
Bayan gudanar da sahihin bincike, Legit Hausa ta gano cewa ba Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ne ya muzanta matar Tinubu a bidiyo ba sabanin rahoton Vanguard.
Al'ummar Musulmai a duniya sun shiga jimami bayan rasuwar mataimakin shugaban Masallacin Annabi, Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah da ke birnin Madinah.
Mansur Ibrahim Sokoto yana ganin babu dalilin gwamnati ta rika fada da ‘yan kasuwan da suka adana kayan abinci a Najeriya ya ce ba su ne su kawo tsadar rayuwa ba.
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke GRA a Sabon Garin Zariya, ta umarci sayar da kadarorin tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kaduna, Hon. Muhammad Sani Sha’aban.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya shawarci malaman addini a Najeriya da su kasance masu tunatar da jama'a kan muhimmancin mutunta juna.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta sayar da kujerun alhazai 2,600 daga cikin kujeru 5,934 da aka warewa jihar domin gudanar da aikin Hajjin 2024.
Mai alfarma sarkin musulmin Najeriya, Alhaji Sa'ad Abubakar na III, ya roƙi ƴan uwa musulmai su fara duba jinjirin watan Sha'aban daga yau Asabar, 29 ga Rajab.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammed Inuwa Yahaya, ya yi alhini da ta'aziyyar rasuwar Sheikh Kobuwa, jagoran ɗarikar Tijjaniya wanda ya rasu ranar Jumu'a.
An tashi da mummunan labarin rasuwar Sheikh Muhammadu Kobuwa a Gombe, shehin malamin ya rasu ne a yau Juma'a 9 ga watan Faburairu a birnin Gombe.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari