Malamin addinin Musulunci
Malam Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya zargi gwamnatin jihar Bauchi da almubazzaranci da kudaden jama'a, don haka ba shi da wani hurumi na shukar Tinubu.
Wasu malaman addinin Musulunci Kudu maso Yammacin Najeriya sun jaddada goyon bayansu ga kudirin dake fasalin harajin da Tinubu ya kai Majalisar tarayya.
Shugaban ƙaramar hukumar Soba a Ƙaduna, Hon Muhammad Lawal Shehu ya ba da umarnin ƙara alawus da ake biyan manyan limaman masallatan Juma'a a yankinsa.
Gwamnan jihar Bauchi ya yi nasiha ga Sheikh Jingir kan yadda Bola Tinubu ke tafiyar da mulki a kasar nan. Bala Muhammad ya ce a isar da sakon ga Bola Tinubu.
Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Murtala Bello Asada ya caccaki gwamnatin Bola Tinubu kan ta'addanci inda ya bukaci masu mukamai su ajiye aikinsu.
Malamin addinin Musulunci a Gombe, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ta'aziyyar rasuwar fitaccen malamain Musulunci a jihar, Malam Adamu Abubakar Bajoga.
Manyan malaman Musulunci sun gudanar da addu'o'i na musamman da saukar Alkur'ani ga Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba domin samun nasarori a mulkinsa.
Ustaz Abubakar ya yiwa Rarara martani kan kalamansa game da Janar Tchiani, ya jaddada bukatar hadin kai da zaman lafiya tsakanin Najeriya da Nijar.
Wani basarake a jihar Osun, Oba Jelili Olaiya ya bayyana cewa gaban 'yan sanda 'yan daba suka masa jina jina tare da matarsa da wasu 'yan fadarsa kan limanci.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari