Malamin addinin Musulunci
Mansur Ibrahim Sokoto ya yi wa Dr. Lawal Dauda Dare nasiha bayan ya ci zabe, Shehin ya fada masa ka da ya yi wasa da zikirori da neman addu’o’i na neman taimako
Za a ji zababben ‘Dan Majalisar Wudil da Garko, Malam Abdulhakeem Kamilu Ado ya gabatar da karatun Ramadan, nasararsa a zabe ba ta canza komai a wannan karo ba.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gargadi cewa duk wani musulmi da ta kama yana cin abinci a bainar jama'a a yayin watan azumin watan Ramadan zai fuskanci hukunci
Rikicin cikin gida da ya addabi jam'iyyar APC da makusantan shugaba Muhammadu Buhari na kara tsamari yayinda zaben shugaban kasa ya gabato sauran yan kwanaki.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an ga jinjirin watan Ramadana a Najeriya a wasu yankuna daban-daban na kasar. Rahoto ya bayyana meye sarki zai iya fada.
Za ayi karar Tukur Mamu a babban kotun tarayya mai zama a garin Abuja kwanaki bayan an cafke shi. Jaridar nan ta Daily Nigerian ta fitar da irin wannan labari.
Sarkin Musulmi a Najeriya ya bayyana raanr da ya kamata Musulmai su fara duba jinjirin watan Ramadana da ke tafe nan da kwanaki kadan ga mai rai da lafiya.
Babban malamin addinin Musulunci kuma masanin fiqihun adinin, Dr Jamilu Yusuf Zarewa, ya yi tsokaci kan kudi da kyaututtukan da jami'an INEC ke karba hannu.
A yanzu ta tabbata cewa Sheikh Saud Ash Shuraim, daya daga cikin limamai na dindindin a Masallacin Harami da ke Makkah, ya yi bankwana daga limancin masallaci.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari