Malamin addinin Musulunci
An dade ana kai ruwa rana game da hukuncin zaman taro sakamakon mutuwa ko rasuwar wani makusanci. Dr Jamil Yusuf Zarewa ya bada amsoshi a cikin wannan rubutu.
Ministan Shari'a kuma Antoni Janar, Abubakar Malami, yace sauya fasalin Naira da babban bankin Najeriya CBN tayi ya rage matsalar garkuwa da mutane a kasa.
Sheikh Mansur Sokoto ya fadi abin da ya gani wajen zaben 2023 a Sokoto. Shehin na Musulunci ya koka cewa an zo da dabaru domin hana mutsnr yin zabe a Sokoto
Jam'iyya mai mulki ta APC ta saki martanin kar ta kwana game da labarin cewa babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usamna Bauchi yana tare da Atiku.
Mai Alfarma Sarkin Musulmai a Najeriya, Alhaji Sa'ad Abubakar IIi, ya bukavi a fara duban jinjirin watan Sha'aban daga gobe Litinin 29 ga watan Rajab 1444.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya shawarci mahukunta su yi saurin kawo karshen halin da jama'a suka shiga na kunci domin yunwa ta fara yawa.
Atiku Abubakar ya kaddamar da wata katafariyar makarantar haddar Al-Quar’ani da Shekarau ya gina a jihar Kano. Ya yabawa sanatan na mazabar Kano ta Tsakiya.
An shirya taro domin ganin an samu zaman lafiya a zaben 2023. Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya yi amfani da damar wajen kira ka wanda za a zaba.
Wasu kungiyoyi a Najeriya sun koka kan cewa a dena alakanta saka hijabi da laifi ko masu laifi. Sun bayyana hakan ne a jLegas yayin bikin ranar hijabi na duniya
Malamin addinin Musulunci
Samu kari