INEC
Zababben gwamnan Anambra, Charles Chukwuma Soludo, ya karbi ragamar mulkin jihar a matsayin sabon shugabanta. Charles Soludo dan jam'iyyar APGA a Anambra..
Hukumar gudanar da zabe INEC ta tabbatar da cewa zata halarci taron majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da za'ayi gobe Alhamis, 17.
Hukumar zaɓe mai zaman ƙanta ta ƙasa ta fitar da jerin sunayen yan takarar gwamna a zaben jihar Ekiti dake tafe ranar 18 ga watan Yuni. bayan karewar wa'adi.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta yi watsi da wasikar da hukumar zabe ta kasa INEC ta aike mata na cewa tana bukatar a sanar da kwanaki 21 akalla kafin
FCT Abuja - Hukumar zabe ta kasa INEC ta yi watsi da wasikar gayyata zuwa taron majalisar zartaswa na gaggawa da jam'iyyar All Progressives Congress, APC..
Gabannin babban zaben 2023, akwai wasu jihohi biyar da ke da rumfunan zabe masu yawa a Najeriya. Wadannan jihohi sune: Lagas, Rivers, Filato, Kano da Kaduna.
Majalisar dattawan Najeriya ta magantun kan bukatar a ba 'yan fursuna damar kada kuri'a a zaben 2023 mai zuwa. Majalisar ta bayyana dalilai da tsarin mulki.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC tace har yanzun lavari kawai take ji amma ba ta samu kwafin sahihiyar takardan hukuncin da Kotu ta yanke ba kan gwamna
Jam'iyyar PDP ta yi maza-mza ta tura sunayen mutum biyu da zasu maye gurbin gwamnan APC na jihar Ebonyi da aka tsige tare da mataimakinsa ga hukumar zabe ta INE
INEC
Samu kari