Ilimin Kimiyya
Da ta ke mayar da martani a kan umarnin shugaba Buhari, ministar ta bayyana cewa za a cigaba da shirin ciyarwar a fadin kasa. Sai dai, kalaman na Sadiya sun
Duk da ta ki bayyana sunan asibitin da aka ki yi wa Bassey gwajin, ta ce wani ma'aikacin kiwon lafiya ya tabbatar mishi da cewa yana da cutar numfashin. Ta kara
A jawabin da ya gabatar a wurin taron bayar da kyauta ga daliban, shugaba Buhari ya yaba wa masu shirya gasar tare da daliban da suka samu nasara a cikin daliba
Watakila Ma’aikatan Jami’a su yi yajin aiki a a kan karin albashi. Kungiyar SSANU ta ce sai dai su ji labarin karin albashin a makwabta.
Kungiyar kwararrun likitoci (MDCAN) ta sanar da shiga yajin aikin 'sai baba ta gani' domin nuna adawarsu da matakain da hukumar kula da jami'o'i ta kasa (NUC) ta dauka a kan cewa sai manyan likitocin sun mallaki digiri na uku kafi
Mun kawo labarin wasu ‘Ya ‘yan mutum daya da duk Likitoci ne wanda ake magana a kansu. Hotunan wadannan Mata ya fara yawo ne a Instagram.
Yayin da ake sauran kwanaki 84 Ibrahim Garba ya bar kujerar VC, rikici ya barke tsakanin Shugabannin Jam’iar ABU Zariya da Malam Adamu Fika.
Zaman zugum ya sa Sowore ya nemi zama Malamin Makarantar Gwamnati. An ga ruguntsumi yayin da Sowore ya tafi wannan Makaranta ya koyar da ‘Dalibai.
Abba Kabir Yusuf, dan takarar gwamnan jihar a zaben 2019 a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, ya bukaci daliban da su kasance jakadun Kwankwasiyya nagari, jihar Kano da kuma Najeriya. Ya ce duk wanda yayi kuskure ba zai tafi haka ba
Ilimin Kimiyya
Samu kari