Naira dubu daya ya koma naira 10 a Ibadan

Naira dubu daya ya koma naira 10 a Ibadan

Wani ma'aboncin alaka da kafar watsa labarai na Nairaland ya bada labarin wani abu da ya faru da shi a garin Ibadan.

Wani bahaushe ne ya je siyan buhun shinkafa inda ya biya mai shagon naira dubu ishirin N20,000. Kudaden da ya biya yan dubu dubu ne (1000) da yan dari biyar biyar (500), sai dai wani abin mamaki ya faru a lokacin da ya tafi gida da buhun shinkafan.

Ga dai yadda mutumin ya bada labara:

“abin mamaki baya karewa, yau naga abin da ban taba gani ba, abin ya faru ne a unguwar BCJ yankin Ipata dake jihar Ibadan.

Wani bahaushe ne ya je siyan buhun shinkafa, inda ya biya matar dubu 20,000 (yan 1000 da 500), tafiyarsa ke da wuya sai kudaden suka canza zuwa naira dari dari da hamsin hamsi (100, 50)

Duniya ina zaki damu, ga kada daga cikin hotunan.

Naira dubu daya ya koma naira 10 a Ibadan
Naira dubu daya ya koma naira 10 a Ibadan
Naira dubu daya ya koma naira 10 a Ibadan

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel