Hotunan Aure
Rundunar 'yan sandan Jigawa ta kama wata amarya bayan saka guba a abincin ango da abokansa ana tsaka da ribibin biki. An kama amarya da wata mace daya.
Yayin da ake murnar shiga sabuwar shekara a faɗin duniya, wani mawaki a jihar Delta ya sanar da cewa zai auri mata 3 a ranar Lahadi, 19 ga watan Janairu.
An daura auren 'ya'yan Sanata Rabi'u Kwankwaso, Sanata Barau jibrin, Danjuma Goje, Gwamna Umar Namadi da Gwamnan Delta da sauran 'yan siyasa a 2024.
Bidiyon auren G-Fresh Alameen da Alpha Charles ya haddasa ce-ce-ku-ce a TikTok, inda wasu ke yaba auren, wasu kuma na nuna damuwa game da bambancin addini.
An daura auren Dr Salma Umar A. Namadi a jihar Jigawa. Gwamnoni da manyan 'yan Najeriya ne suka hallara daurin auren a babban masallacin Dutse na Jigawa.
Sanata Barau Jibrin ya yi godiya ga manyan mutane da suka halarci daurin auren 'ya'yansa da na sarkin Bichi, Nasiru Ado Bayero a masallacin kasa na Abuja.
‘Dan Ministan kasafin kudin Najeriya ya auri sahibarsa, Amina Tatari Ali a Kaduna. An daura auren Ibrahim A. Bagudu da Amina ne a masallacin nan na Sultan Bello.
Fitaccen mawakin Kannywood, Auta Waziri ya na gayyata daukacin masoyansa zuwa daurin aurensa a ranar Juma'a, 6 ga watan Disambar 2024. Ya saki zafafan hotuna.
Ma'aurata mafi tsufa a duniya sun syi aure yayin da suka haura shekaru 100. Angon dan shekaru 100 ya auri yar shekaru 102. Yan uwa sun shaida auren.
Hotunan Aure
Samu kari