Hotunan Aure
Meram Indimi, diyar babban attajirin Najeriya Alhaji Muhammed Indimi, ta amarce da hadadden angonta wanda ya kasance dan kasuwar kasar Turkiyya, Yakup Gundogdu.
Watanni bayan an daura masu aure, an sha shagalin bikin Bello El-Rufai, dan majalisa mai wakiltan mazabar Kaduna ta arewa a majalisar wakila da amaryarsa Aisha.
Wani dan Najeriya wanda ya kasance Musulmi daga jihar Adamawa ya fada tarkon son wata baturiya kirista daga Norway kuma sun yi aure duk da banbancin al’ada.
Ana shari’a da wani Hassan Umar a karamin kotu a Kano, bayan ya cinye mata dukiya wajen soyayya, matar ta ce wanda ya yi niyyar aurenta ya daina zuwa wurinta.
Wata matar aure ta kadu yayin da ta isa wajen shagalin bikin mijinta sannan ta gano cewa aminiyarta ce amayar da yake yi. Ta hada yar dirama a wajen shagalin.
Wani bidiyo ya nuno wasu abokan ango suna nishadantar da mahalarta bikin abokinsu, sun duba ko bakinsa na wari kafin ya sumbaci amaryar. Jama’a sun yi martani.
An dauki bidiyon wani yanayi mai ban sha’awa na wata amarya da ke wasa da angonta inda suka ja hankalin mutane da dama. Ya nuna tsantsar shakuwa a tsakaninsu.
Wani ango da amaryarsa sun burge mutane da dama a soshiyal midiya bayan bayyanar wani bidiyonsu zaune kan baro yayin da ake tuka su zuwa wajen daurin aurensu.
Wani fasto ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya ki sanya albarka a auren wasu ma’aurata a ranar bikinsu. Bidiyon ya haifar da martani a intanet.
Hotunan Aure
Samu kari