Hotunan Aure
Wata kyakkyawar budurwa mai suna Zubaida ta maimaita kayan da mahaifiyarta ta sanya shekaru 29 da suka gabata a ranar aurenta. Hotunan ya burge jama’a da dama.
Wata matashiya ya yi fice a soshiyal midiya sakamakon auren wani dan Koriya da ta yi. Bidiyo da hotunan shagalin bikin da aka yi a al’adance ya yadu burge.
Wani Basaraken kasar Mexico mai suna Victor Hugo Sosa daga kauyen Pedro Humelula ya auri kada wacce aka yi wa ado da rigar amare tare da kulla alakar aure.
Wata mata yar Najeriya ta rabu da mijinta watanni uku bayan aurensu. Ta bayyana cewa sun shafe shekaru bakwai suna shan soyayya da mutumin kafin suka yi aure.
Wani matashi dan Najeriya wanda ke da shekara 19 a duniya ya fada son wata yarinya yar shekara 17 kuma yanzu haka suna shirin shiga daga ciki nan da watanni.
Wani waliyyin amarya ya zabga abun kunya a gaban mutane da surikansa bayan ya sace kuɗin sadakin amarya ana dab da ɗaura a cikin wani masallaci a jihar Kano.
Wani taron bikin aure ya tarwatse bayan amarya ta gano wani ɓoyayyen sirrin ango. Amaryar ta gano cewa she angon nata yana da wata mata har ƴaƴa 7 bata sani ba.
Wata matashiya ta yadu a soshiyal midiya bayan ta isa gaban saurayinta rike da zoben alkawari. Ta durkusa a gabansa sannan ta nemi ya aureta a bainar jama’a.
Wani magidanci mai shekaru 83 a duniya yayi aure a karo na 11. Yana da yara 126 kuma yace yana da kudi, lafiya da ta kwakwalwa da zai iya rike matan auren.
Hotunan Aure
Samu kari