Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Katsina, Yau Umar Gwajo-Gwajo, ya musanta jita-jutar da ake yaɗawa cewa Masari zai kwashi kuɗi son tarban shugaba Buhari.
Wata wasika ta bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta wanda ke nuna gwamnatin jihar Katsina zata fitar da kudi milyan dari biyar don tarban shugaba Buhari.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina yace zska ga mutane sun yadda da kaddara kuma faɗin Allah a baki amma idan abu ya same su kaga sun fara ɗora wa wani.
Mafi yawan 'yan siyasan da sun yi Gwamna a jihohinsu su ne a Majalisar Dattawa. A zaben 2023, akwai gwamnoni 7 da ke barin ofis da suka hakura da zama Sanata.
Ministan sufurin jirgin sama, Hadi Sirika yace babu wanda zai doke APC a 2023 saboda sun tanadi kudi da ya kira kayan aiki, yana ganin da su za suyi galaba.
Aminu Masari, gwamnan jihar Katsina ya bukaci yan Najeriya su tabatar sun zabi Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa a 2023 don ya fi sauran yan takarar cancanta
Gwamnatin jihar Katsina ta shirya tare da gudanar da Addu'oin neman Allah mai girma da ɗaukaka ya dawo da zaman lafiya a jihar da ma sauran sassan Najeriya.
Gwamna Masari na jihar Katsina ya zubar da hawaye yayin da ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 a gaban majalisar dokoki wacce ita ce ta karshe a wa'adinsa
Gwamnan jihar Katsina da ke arewa ta yamma a Najeriya, Aminu Bello Masari, ya yi zubda hawaye yayin gabatar da Kasafin kudin shekarar 2023, na ƙarshe a mulkinsa
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari