Goodluck Jonathan
Wata kungiyar arewacin Najeriya da ta hana da Fulani makiyaya da al'ummar Almajirai, a ranar Litinin a Abuja ta ce ta shirya bai wa Jonathan kuri'u miliyan 14.
Bayan labaran da aka yaɗa cewa gamayyar kungiyoyin arewa ne suka saya wa tsohon shugaban ƙasa Jonathan Fom, bayani sun nuna gaskiyar wanda ya biya kudin cas.
Wata kungiyar makiyaya Fulani ta siya wa tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan fom ɗin takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC. Hotunan da TVC News ta wall
A ranar Alhamis, Atedo Peterside, wani dan kasuwa a Najeriya kuma masanin tattalin arziki ya ce jam’iyyun da ke tunanin tsayar da Goodluck Jonathan ba za su sam
Umaru Yar’Adua ya rasu ne a rana irin ta yau a Mayun shekarar 2010. Goodluck Jonathan ya rubuta sakon ta’aziyya a Facebook, yana tunawa da tsohon mai gidansa.
Olusegun Obasanjo ya bayyana irin Shugaban da ya dace da rikon kasar nan. Tsohon shugaban Najeriya ya ce akwai bukatar a samu mutane masu daraja su karbi mulki.
Mohammed Ali Ndume, Sanata mai wakiltar mutanen kudancin Borno a majalisar dattawa, ya ce Arewa za ta fi amfana idan mulki ya koma kudu a shekara mai zuwa.
Wasu matasa a Kano karkashin Kungiyar Jonathan Support Organisation sun bawa tsohon shugaban kasar wa'adin kwana 7 ya fito ya sanar da shiga takarar shugaban ka
Tsaffin ministoci da tsaffin hadiman tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, suna bashi shawaran yayi watsi da kiran da ake masa na ya fito takarar kujeran.
Goodluck Jonathan
Samu kari