Fulani Makiyaya
Rahotanni da suke fitowa nuna ce an kashe wani makiyayi mai suna Nuhu Adamu a unguwar Mortal da ke Bokkos a jihar Filato. Hakan na zuwa ne kwanaki.
Wasu da ba a san ko su waye ba sun kai harin ramuwar gayya a wata rugar Fulani a garin Kpache, karamar hukumar Abaja da ke birnin Abuja inda suka kashe mutum 2.
An yi kira ga gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ta gaggauta biyan diyyar farar hula da sojojin Najeriya suka kashe a hare-haren sama a fadin kasar.
Shahararren mawakin Najeriya, Oluwatobiloba Daniel Anidugbe, wanda aka fi sani da Kizz Daniel, ya sanar wa duniya cewa akwai jinin Fulani a jikinsa.
Mai fafutukar kafa kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya sake tura sakon gargadi ga Fulani makiyaya da kungiyar Miyetti Allah kan barin yankin Yarbawa da gaggawa.
Babbar kotun da ke jihar Kwara ta daure Sarkin Fulanin Kwara, Usman Ado da wasu mutane biyu kan zargin garkuwa, ana zargin sun yi garkuwan ne da wani soja.
Wani rikicin manoma da makiyaya da ya barke a ƙaramar hukumar Suru ta jihar Kebbi ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutum biyu tare da raunata wasu mutum takwas.
Rahotanni sun bayyana cewa an gano gawar shugaban Fulani, Umar Ibrahim, wanda ya ɓata ranar Laraba da ta gabata a jihar Filato da ke Arewa ta Tsakiya.
Mutane shida sun rasa rayukansu yayin da rikici ya kaure tsakanin Fulani da wasu yan banga na kabilar Gwarawa a yankin Beji da ke karamar hukumar Bosso, jihar Neja.
Fulani Makiyaya
Samu kari