Fulani Makiyaya
Dillalan kasuwar shanu a jihar Abia sun zargi gwamnatin jihar da mu su sharri don samun damar korarsu a jihar gaba daya, sun karyata samun gawarwarki a kasuwar.
Sunday Igboho, mai fafutukar kafa kasar Yarbawa ya bai wa makiyaya wa'adin kwanaki bakwai da su tattara nasu ya nasu su bar yankin Yarbawa gaba daya.
An samu ɓarkewar rikici a tsakanin Fulani da makiyaya a jihar Kebbi. Rikicin wanda ya ɓarke tsakanin ɓangarorin biyu ya salwantar da rayukan mutum biyu.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar gano gawar Arɗo Adamu Idris, shugaban fulanin nan da ya ɓata a watan Satumba, 2023 a hanyar koma wa gida.
Hukumar dillacin labarai na kasa ta ce lokacin da gwamnatin jihar Filato ta fito da jerin sunayen wadanda za su amfana da Remi Tinubu, babu musulmi ko guda a ciki.
Wasu ƙwararrun ɓarayin dabbobi da jami'an 'yan sandan jihar Neja suka kama, sun bayyana cewa sun sace aƙalla awaki guda 500 a cikin shekaru sama da 5 da suka.
Rahotanni daga jihar Kogi sun bayyana cewa rikici ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya a yankin ƙaramar hukumar Yagba da gabas, kuma an rasa rayuka da dama.
Rundunar 'yan sandan jihar Kwara ta yi karin haske akan jita-jitar cewa tsawa ta kashe masu garkuwa a jihar Kwara, ta ce lamarin ya faru da wasu makiyaya ne.
Kungiyar Miyetti Allah ta Fulan makiyaya masu kiwon dabbobi ta nemi a saki mambobinta da ake tsare da su ba tare da sun aikata wani laifi ba a jihar Anambra.
Fulani Makiyaya
Samu kari