Wahalar man fetur a Najeriya
Don ɓullo da tsare-tsare da za su taimaka wajen rage tsadar farashin iskar gas, gwamnatin tarayya ta gana da wasu manyan masu ruwa da tsaki a masana'antar.
Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin hako mai a rijiyoyin Kolmani da ke tsakanin Bauchi da Gombe. Sanatan PDP ya ce an gamu da tsaiko a aikin, amma za a cigaba.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya yi Allah wadai da harin ɓarayin mai wanda ya yi sanadin fasa bututun mai da kuma mutuwar wasu mutane a jihar.
Ministan yada labarai Najeriya, Mohammed Idris ya kare matakin cire tallafin mai da Shugaba Bola Tinubu ya yi a watan Mayun shekarar 2023 a Abuja.
Idan an gama komai, za a iya tace gangunan danyen mai 60, 000 a rana, amma ba dole a samu saukin farashi ba,‘yan kasuwa sun hango tashin farashin fetur.
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa farqshin man fetur, zai ragu a cikin wannan shekarar da muke ciki ta 2024.
An bayyana jihohin Najeriya da suka fi arahar man fetur yayin da ake ci gaba da tsadar man fetur a kusan duk fadin kasar nan. An bayyana dalilin samun saukin.
Gwamnatin Abba a jihar Kano ta fara rabon tallafin kayan abinci da suka hada da shinkafa ga ma'aikatan kananan hukumomi don rage radadin janye tallafin man fetur.
Shugaban kwamitin da aka kafa domin gyara harkar haraji ya ce sun dauke kimanin N8tr daga cikin aljihun wasu mutane, sun shiga baitul-mali daga cire tallafin fetur.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari