Wahalar man fetur a Najeriya
Hukumomi a jihar Katsina sun rufe gidajen mai uku, tare da kama wasu mutum goma da ake zargin suna sayarwa yan bindiga man fetur har cikin daji. Za a dauki mataki
Masanin ma'adanan man fetur ya shawarci gwamnatin Najeriya ta fara sayar da danyen man da take hakowa a Afrika don gujewa yin bandaro a kasuwar Turai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce ƴan Najeriya da yawa ba su san cewa gwamnatin tarayya ta dawo da biyan tallafin man fetur ba.
Kamfanin iskar gas na NIPCO ya sanar da kammala wasu sabbin gidajen mai guda hudu a Legas domin fara sayar da gas din CNG ga masu ababen hawa kan farashi mai rahusa.
Wani faifan bidiyo da aka sanya a manhajar X, ya nuna Shugaba Bola Tinubu yana alkawarin rage farashin man fetur. An gudanar da bincike kan sahihancinsa.
Idan aka yi rashin sa'a, man kasar nan za su iya yin kwantai a kasuwar duniya. Najeriya na shan wahalar samun kudi a kasuwar duniya. Kasashe sun rage sayen mai.
'Yan kasuwar man fetur a Najeriya sun fara tuntubar mahukuntan matatar man fetur ta Aliko Dangote kan farashin da ya kamata a sayar da man a kasuwa.
Farashin Automative Gas Oil Wanda aka fi sani da dizal ya fadi warwas daga N1,700 a kan kowacce lita sabanin N1,350 a Najeriya. Ana hasashen zai kara karyewa.
Kamfanin mai na ƙasa (NNPCL) ya musanta rahoton da ke yawo cewa an samu ragi a farashin man fetur da dizal a gidajen man kamfanin da na yan kasuwa a Najeriya.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari