Labaran kasashen waje
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba 7 ga watan Satumba a Abuja ya jaddada kudurin Najeriya na wanzar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Afrika.
Liz Truss ta nada Kemi Badenoch ta zama Ministar kasuwanci. Nasabar Badenoch tana dangantuwa da Najeriya, wannan ‘yar shekara 42 babbar ‘yar siyasa ce a Ingila
Fitaccen dan jarida kuma wallafin kafar labarai a Arewacin Najeriya, Tukur Mamu dake zaune a Kaduna ya magantu bayan da jami'an tsaro suka kame shi a Masar.
Mace ta zama Shugabar Ingila a karo na 3 a tarihin Birtaniya. Masana na cewa sabuwar Firayim Ministar. Liss Truss ba ta da tabbas domin ta saba amai ta lashe
An samu fashewar bam a daya daga cikin manyan masallatan yammacin Afganistan a ranar Juma'a, inda aka rasa wani babban limamin Taliban a kasar ta Afghanistan.
Arab News ta ruwaito cewa, gwamnan yankin Asir ya hada wani kwamiti da zai binciki dukan da aka gani yana yawo a kafafen sada zumunta na zamani a makon nan.
Duk da tsallake matakai hudu a teburin hamshakan attajirai, hamshakin mai kudin Najeriya, Aliko Dangote, ya tafka asarar kudi kimanin N10.4bn daga kudinsa.
Mataimakin shugaban kasa Machar ya ce sojojin sun jarabtu da azababben sauyin yanayi ne da dai sauran cututtuka a lokacin da yake jawabi yayin bikin yaye sojoji
Sai dai, wani ya girgiza ashafukan intanet yayin da yazo da wani sabon salo da ba a saba gani ba, inda ya sanya takalmin da ya jawo cece-kuce a kafafen intanet.
Labaran kasashen waje
Samu kari