Labaran kasashen waje
Wale Adeniran, jagora kuma ciyaman na kungiyar masu son kafa kasar yarbawa ta Ilana Omo Oodua Worldwide ya yi murabus daga kujerarsa don bada daman yin bincike.
Vladimir Putin na Rasha ya umurci a tsagaita wuta na wucin gadi a yakin da kasarsa keyi da Ukraine don bada dama yin bikin kirsimetin masu kiristancin gargajiya
A wani labari mai daukar hankali, an ce Elon Musk ya kare a kotu saboda gaza biyan kudin hayan ofishin Twitter da ya kama. Ana ci gaba da rikici kan wannann.
Kasar Dubai ta amince da wasu sabbin dokoki masu daukar hankali, ta ce ba komai kowa zai iya shan barasa da kayan maye a cikin watan azumin Ramadana da rana.
Hukumomi a kasar Australia sun tabbatar da faruwar hatsari tsakanin jiragen Helikwafta biyu ranar Litinin, akalla mutum hudu sun kwanta dama wasu na Asibiti.
'Yan crypto sun sha fama a shekarar da ta gabata, kudaden intanet sun karye kalat a shekarar 2022. Mun kawo muku yadda lamarin ya kasance a bara da ta gabata.
Tsohon jagoran kiristoci mabiya darikar katolika na duniya, Fafaroma Benedict ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu ne bayan fama da rashin lafia yana da shekaru 95
Wani fasihi ya gina katafaren gida mai dakuna da dama da kwantena guda 11. Bayan gina gidan ya saka kayan daki da na kicin har ma da wutan lantarki duk a gidan.
Wani lamari mai ban mamaki ya faru na yadda aka haifi wani jariri bayan da likita ya tabbatar jaririn ya mutu a cikin mahaifar uwarsa. Jama'a sun yi martani.
Labaran kasashen waje
Samu kari