Gobara
Ginin da ke dauke da ofishin shugabanni da jami’an jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ya kama da wuta a ranar Juma’ar nan, amma abin ya zo da sauki.
Rahotanni sun nuna cewa goba ta tashi a babbar kasuwar Kabba da ke jihar Kogi, inda ta lakume shaguna masu tarin yawa. An yi asarar dukiya mai tarin yawa.
Wata mummunar gobara ta tashi cikin tsakar dare a wata fitacciyar kasuwa da ke birnin Ilorin babban birnin jihar Kwara. Gobarar ta laƙume shaguna masu yawa.
Wuta ta lakume ofisoshi da kayan aiki da gobara ta tashi a Hukumar shari’ar Kano. Tashin gobarar a ranar Talata ya tsayar da ayyukan Hukumar cak.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutane 4 da raunata wasu da dama a kauyen Dinyar Madiga da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano.
Gobara ta tashi a gidan tsohon shugaban kasar Najeriya Alhaji Shehu Shagari da ke ungiwar Gobirawa a jihar Sokoto. An yi asarar kayayyaki masu muhimmanci a gobarar.
An samu tashin wata mummunar gobara wacce ta yi sanadiyyar asarar kayayyakin miliyoyin nairori a wani rukunin shaguna a birnin Ilorin na jihar Kwara.
Gobara a sanyin safiyar ranar Laraba ta yi sanadin mutuwar 'yan gudun hijira biyu tare da kona sama da gidaje 1,000, hukumar SEMA ta bayyana hakan.
Mummunar gobara ta tashi a wuraren shakatawa hudu na Audu Bako gefen asibitin koyarwa na Muhammad Abudullahi Wase (MAWTH). Gobara ta yi barna sosai.
Gobara
Samu kari