Gobara
Wata mummunar gobara ta tashi a gidan shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC), Joe Ajaero, a jihar Legas. Gobarar ta ƙone komai ƙurmus a gidan bayan tashinta.
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja sun nuna cewa jiya Jumu'a da daddare, wata Tanka Maƙare da man Gas ta fashe a yankin Gwagwa da ke birnin tarayya Abuja.
Mummunar gobara ta tashi a babbar kasuwar Bayan-Tasha a cikin birnin Damaturu na jihar Yobe. Gobarar ta laƙume kayayyakin ƴan kasuwa da dama na miliyoyin naira.
Gobara ta tashi a fitacciyar kasuwar Agbeni, wacce ke a birnin Ibadan, na jihar Oyo. Gobarar dai ta tashi ne da misalin ƙarfe 4:37 na safiyar ranar Lahadi.
Wasu bangarorin sansanin rundunar sojin saman Najeriya da ke birnin tarayya Abuja ya kam da wuta ranar Laraba 10 ga watan Mayu, babu wasu bayanai a hukumance.
Rahoton da ke shigowa yanzu haka ya nuna cewa shararriyar kasuwar nan ta ƙasa da ƙasa da ke Ojo a Legas ta kama da wuta, jami'an kashe gobara suka dira wurin.
An samu tashin gobara a ofishin Hukumar Yaki Da Rashawa, EFCC, ta jihar Enugu a safiyar yau Jumaa 5 ga watan Mayu. Kakakin EFCC, Wilson Uwujaren, ya tabbatar.
Gobara da tashi sakamakon maido da wuta mai karfi a fadar mai martaba Ooni na Ife, Ile Ife a jihar Osun ranar Jumu'a da daddare, amma an samu nasarar kasheta.
Wata mumunar gobara da ta tashi a kasuwar Yan Katako da ke Sabon Gari da ke yankin Zariya, jihar Kaduna ta yi sanadiyar konewar shaguna 150 da asarar miliyoyi.
Gobara
Samu kari