Gobara
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta kone shaguna 21 a kasuwar 'yan katako da ke Rijiyar Lemo a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mummunan gobara ta tashi a gidan karamar ministan birnin tarayya, Abuja, Dr Mariya Mahmood da ke unguwar Asokoro a yau Lahadi.
Mummunar gobara ta tashi barikin ‘yan sandan tafi da gidanka da ke Gombe, da ke a '34 PMF Squadron' daura da garin Kwami a jihar Gombe, wanda ya ja asara mai yawa.
Rahotanni sun bayyana cewa wata gobara da ta tashi a wurin kasuwanci na 'Computer Village' da ke jihar Legas ta jawo asarar dukiya mai tarin yawa.
An samu tashin wata mummunar gobara a dakin kwanan dalibai na jami'ar jihar Yobe, wacce ta lallata dukiya mai tarin yawa. Gwamna Buni ya mika sakon jaje.
Fargaba ta kama mutanen unguwar Iju Ishaga biyo bayan wani abun fashewa da ya tashi a unguwar cikin daren ranar Talata, 13 ga watan Fabrairun 2024.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta kone ofishin ‘yan sanda reshen karamar hukumar Nasarawa.Har yanzu ba a gano musabbabin faruwar lamarin ba.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an hukumar kwana-kwana sun yi nasarar kashe gobarar da ta tashi a sakateriyar ƙaramar hukumar Dunukofia jiya Laraba.
Wata gobara ta salwantar da rayuwar wani yaro dan shekara 4 mai suna Abubakar Sani, wanda aka fi sani da Musaddiq a Kano. An gano cewa wutar tashi daga kyasta ashana
Gobara
Samu kari