Gobara
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta kone ofishin ‘yan sanda reshen karamar hukumar Nasarawa.Har yanzu ba a gano musabbabin faruwar lamarin ba.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an hukumar kwana-kwana sun yi nasarar kashe gobarar da ta tashi a sakateriyar ƙaramar hukumar Dunukofia jiya Laraba.
Wata gobara ta salwantar da rayuwar wani yaro dan shekara 4 mai suna Abubakar Sani, wanda aka fi sani da Musaddiq a Kano. An gano cewa wutar tashi daga kyasta ashana
Al'ummar garin Amarata dake karamar hukumar Yenagoa, jihar Bayelsa sun shiga tashin hankali a ranar Asabar, yayin da mummunar gobara ta lakume dukiya.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sha alwashin bayar da tallafi ga 'yan kasuwar da gobara ta ritsa da su a birnin Gusau, babban birnin jihar ta Zamfara.
An samu asarar dukiya masu yawan gaske bayan da wata mummunar gobara ta tashi a bangaren yan kayan daki a babbar kasuwar Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
An tattabatar da tashin gobara a ofishin hukumar zabe da ke karamar hukumar Ibadan ta Kudu maso Gabas, jihar Oyo a safiyar ranar Juma’a, 26 ga watan Janairu.
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta ceci wani matashi mai suna Saifullahi Rabiu da ya yi kokarin kashe kansa ta hanyar rataya saboda bashin naira miliyan biyu.
An samu asarar dukiya mai tarin yawa bayan wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar yan waya da ke a cikin birnin Damaturu, babban birnin jihar Yobe.
Gobara
Samu kari