Yaki da ta'addanci a Najeriya
Wasu miyagun ƴna bindiga sun halaka mutane akalla 20 a kauywn Anguwar Danko da ke yankin ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna ranar Laraba.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu mahara sun kai hari mara daɗi kan al'umma a kauyen Butura da ke ƙaramar hukumar Bokkos a jihar Filato, sun kashe rayuka uku.
Akalla mutum 10 aka tabbatar da sun mutu sakamakon wani bam da ya tashi da motar Bas ta haya a kan titin Baga-Kokawa a ƙaramar hukumar Kokawa a Borno.
Rahoton da muke samu daga jihar Kaduna ya nuna cewa ƴan bindigan jeji sun farmaki wani kauye a ƙaramar hukumar Birnin Gwari, sun sace gomman mutane.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa gana shirye shiryen gina gidaje domin bawa sojojinta bayan sun yi ritaya. Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ne ya shaida hakan
Taron dai na da nufin bunkasa karfin gwamnoni wajen yaki da tashe-tashen hankula da samar da zaman lafiya a fadin Najeriya ta hanyar tattaunawa da kuma hadin gwiwa.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ake zaton baki ne sun kai hari kan sakateriyar karamar hukumar Ilejemeje a jihar Ekiti, sun lalata muhimmin kayayyaki.
Rundunar sojin saman Najeriya ta yi nasarar rage mugayen iri a wani samame ta sama da ta kai ranar 13 ga watan Afrilu kan maɓoyar ƴan ta'addan ISWAP a jihar Borno.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya kira taron tsaro cikin gaggawa han halin da mutane ke ciki a sassan wasu kananan hukumomi 8 na jihar Nasarawa.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari