Yaki da ta'addanci a Najeriya
Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya ce ayyana yan bindiga matsayin 'yan ta'adda kawai mataki ne da aka dauka na siyasa, Vanguard ta ruwaito
Kungiyar farfado da martabar Arewa ta gana da wasu mambobinta domin nemawa kasar mafita, musamman yankin Arewa da ta'addanci ya addaba a 'yan shekarun nan.
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan bindiga sun afkawa al'ummomin Katsina, sun hallaka mutane da dama tare da kone dukiyoyi da motoci har da na gwamnati.
Borno - Tiyata Kwamanda na rundunar “Operation Hadin Kai”, Christopher Musa, ya bayyana cewa adadin yan Boko Haram da suka mika wuya kawo yanzu ya kai 17,000.
An kame wasu 'yan ta'addan da ake zargin mayakan ESN, an kame su dauke da muggan makamai da bama-bamai. Yanz suna hannun jami'an tsaro don ci gaba da bincike.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, ya ce kisan shugabannin Boko Haram kamar Abubakar Shekau da Abu Musab Al-Barnawi ba zai kawo k
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin yan kungiyar Islamic State in West Africa Province (ISWAP) ne suna can sun kai hari garin Damboa a jihar Borno. Damboa yana nan
Sarkin Birnin Gwari ta jihar Kaduna ya bayyana hanyoyin da suka taimaka wajen dakile yawaitar 'yan bindiga a yankuna daban-daban na kasar. Ya ce katse sabis ya
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana dalilai uku da suka jawo kara tabarbarewar tsaro a Najeriya. Shugaban ya bayyana mafita akan matsalolin.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari