Yaki da ta'addanci a Najeriya
Rundunar sojin Najeriya karkashin Operation Forest Sanity sun halaka 'yan bindiga masu tarin yawa tare da ceto wasu mutum 10 a samamen da suka kai maboyarsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya bayyana ‘yan ta’addan Boko Haram a matsayin ‘yan damfarada zamba da gwamnatinsa ta durkusar tun shekarar 2015.
Yan bindiga sun sace mataimakin shugaban karamar hukumar Isoko ta Arewa, Frank Esiwo Ozue. An gano cewa an sace Ozue ne a ranar Lahadi a garin Ogor da ke karama
Jirgin sojojin saman Najeriya na Super Tucano ya gano wani asibiti da 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram ke jinya tare da iyalansu a Sambisa, ya ragargaji asibitin.
Dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Hadin Kai, OPHK, sun kai harin kwantan bauna kan 'yan ta'addan Boko Haram a garin Bama dake jihar Borno.
Alamun da suka bayyana a cikin kwanakin karshen makon nan shi ne, ta yuwu a gurfanar da mai sasanci da 'yan bindiga, Tukur Mamu, kotu a Abuja ranar Litinin.
Hukumar sojojin Najeriya ta bayyana cewa har yanzu akwai sauran yan matan makarantar Chibok da ke jihar Borno guda 98 tsare a hannun yan ta’addan Boko Haram.
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce dakarun sojojin Najeriya sun kashe yan bindigan da suka kai hari makarantar sojoji ta NDA da ke Kaduna. An rahoto cewa jami'an sojo
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya bada kyautan gida da Naira miliyan 10 ga iyalan tsohon kwamandan yan sa kai na civilian JTF, Babagana Tela, wanda Boko H
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari