Yaki da ta'addanci a Najeriya
A ranar Litinin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi taron gaggawa da shugabannin tsaro na kasar nan. Zasu tattauna a kan lamurran tsari, karfafa tsaron kasar.
Kamfanin gine-gine na Julius Berger ya rufe ayyukansa a babban birnin tarayya Abuja. Rufewan na zuwa ne a matsayin martani kan fargabar harin ta'addanci a babba
A yayin da ake fargabar harin ta'addanci a Abuja, mazauna rukunin gidajen yan sanda na Kurudu a Abuja sun yi zanga-zanga kan abin da suka kira karuwar barazanar
Mahara sun kutsa unguwar Dan Jamfari da ke kauyen Barbaji a karamar hukumar Rogo ta jihar Kano sun kona gidaje goma. Babban sakataren hukumar bada agajin gaggaw
Da sanyin asubar Juma’a aka ji ‘yan bindiga sun aukawa wani kauye da ke garin Zurmi a Zamfara. Daga cikin wadanda suka fada hannun ‘yan bindiga har da Mai gari
Mutanen da zuwa yanzu ba a san adadinsu ba, sun fada hannun masu garkuwa da mutane a hanyar nan ta Legas zuwa Ibadan. Wannan lamarin ya auku ne ba da dadewa ba.
An shiga firgici a ranar Juma'a, 28 ga watan Oktoba, kusa da Dalaba Street, Wuse Zone 5, Abuja, inda Ma'aikatar Shari'a ta ke, saboda kama wuta da wata motar ki
Sojojin Amurka ba su cikin wadanda suka kai samame a rukunin gidaje na Trademore da ke Lugbe, babban birnin tarayya, Abuja, in ji wani mazaunin unguwar. Mazauni
An samu karin kasashe da suka ce akwai yiwuwar a kai hare-hare a Najeriya. Jihohin da aka ce ayi hattara da su sun hada da Filato, Neja, Kogi, Abia da Delta.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari