Yaki da ta'addanci a Najeriya
Za ku ji asalin dalilin fito da tsofaffin mayakan Boko Haram daga gidan yarin kirikiri. Shugaban Hafsun Tsaro ya yi wannan bayani bayan taron majalisar tsaro.
Majalisar Tsaro na Kasa a Najeriya ta yi karin haskewa kan matsayin Gwamnatin Tarayya dangane da shari'ar shugaban haramtaciyyar kungiyar masu neman kafa kasa
Dakarun sojin Najeriya karkasin rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da ‘yan Boko Haram suka kai a Borno. Sojojin sun ragargaji ‘yan ta’addan.
A kalla mutum 101 da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ne ake zargin an saki daga gidan yarin Kirikiri dake jihar Legas saboda karbo fasinjojin jirgin kasa.
Mayakan ta’addanci na ISWAP sun halaka mayaka takwas na kungiyar ta’addancin Boko Haram a wata arangama da suka yi a Borno inda aka kashe ‘yan Boko Haram 8.
Yan sanda a Jihar Kano sun kama wani da ake zargin yana daga cikin furunoni da suka tsere daga gidan yarin Kuje a unguwar Rangaza a karamar hukumar Ungogo.
A kokarin su na tsira da rayuwa, mazauna akalla 30 sun gamu a ajalinsu yayin tsallake wani tafki bayan barin gidajensu domin tserewa 'yan bindiga a Zamafara.
‘Yan ta’adda sun sako sauran fasinjoji 23 da suka yi garkuwa da su a farmakin jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna. Fasinjojin sun shaki iskar ‘yanci ranar Laraba.
Mai dakin shugaban kasa, Hajia Aisha Muhammadu Buhari, ta bawa yan Najeriya hakuri kan rashin tsaro da tsadar rayuwa da ya jefa yan kasar cikin rayuwar kunci a
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari