Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya gargadi sabbin jakadun kasashen waje cewa kada su yi katsalandan a babban zaben 2023, ya ce su yi aikinsu bisa kwarewa da bin doka.
Gwamnan jihar Imo ya yaba wa gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa taimakon da jihar ta samu a yaki da rashin tsaro.
Kamar yadda aka saba bisa al'ada daga lokaci zuwa lokaci duk shekara gwamnatin tarayya ta ma'aikatar cikin gida kan ba da hutu a yayin wasu bukukuwa a kasar.
Majalisar dattawan tarayyan Najeriya ta zartas da karin kasafin kuɗin 2022da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gabatar mata wanda zai lakume biliyan N819.5m
A 2023, wayoyi su kara tsada a Najeriya domin mun fahimci akwai yiwuwar maido tsarin karbar harajin sadarwa daga kamfanonin da suke aiki a Najeriya a duk wata.
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranakun 26 da 27 ga watan Disamban 2022 a matsayin hutun kirsimeti da Boxing day, sai kuma ranar 2 ga watan Janairu sabon shekara
A yau ne Shugaban Najeriya watau Muhammadu Buhari ya amince da nadin Malam Shekarau Dauda Omar da Mabel Ndagi a matsayin manyan Darektoci a bankin BOI na kasa.
gwamnatin tarayyya tace ba abinda zata ce game da gwamnann babban bankin kasa kan rikicin da ya dabaibayeshi illa ta zuba ido ta ga abinda kotu zata zartar
Ministan labarai da al'adu Alhaji Lai muhammad yace gwamnati ta damu mutuka, kuma tayi nadamar abinda ta aikata a jihar Zamfara, kan rasa rayukan fararen hula
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari