Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya shawarci yan ƙasa ka da su kurkura takardun kuɗi mara Fenti su zarce 31 ga watan Janairu, 2023 a hannun su.
Gwamnatin tarayya ta umarci hukumar gyaraɓ hali ta ƙasa ta canzawa jami'ai mata da waɗanda ba zasu iya fasa kwanyar ɗan ta'adda ba daga gidajen yarin maza.
Ministan harkokin sufurin tarayya yace nan da mako daya mutane za su cigaba da hawa jirgin kasan Kaduna-Abuja, yanzu duk wanda bai da NIN ba zai hau jirgi ba.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Babagana Monguno mai ritaya ya ce za su lamunci ayyukan gwamnoni masu amfani da 'yan daba yayin kamfen ba.
Gwamnatin tarayya ta bakin karamin Ministan kudi, Agba, ya sanar da cewa gwamnatocin jihohi ne suka saka ‘yan Najeriyaa cikin kungurmin fatara dake karuwa.
dalibin wanda ake zargin wani batu da ya wallafa ne ya janyo masa halin da yake ciki a yanzu, wanda kuma ake ta kiraye kiraye kan a sakeshi tare da biyansa diya
Majalisar wakilan tarayya ta nuna rashin daɗinta da rashin biyayya da girmama gayyatar da ta aike wa ministar walwala da harkokin jin kai, Sadiya Umar Farouk
Jami'ar tarayya dake Dutse, babban birnin jihar Jigawa ta futar da sanarwa tare da tabbatar da batun kama dalibinta da ya taba ƙimar uwar gidan shugaban kasa.
Ministan labarai, Alhaji Lai Mohammed ya shawarci yan Najeriya da za su kasashen Turai musamman ma Amurka da Birtaniya da su sa ido sosai a kan kayayyakinsu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari