Gwamnatin tarayyar Najeriya
Babban bankin Najeriya bai kulle Fortal din cike Fom don karban lambobin maida tsohon kuɗi bankuna ba har zuwa karshen makon nan, lamarin ya saukaka wa mutane.
Babban bankin Najeriya (CB?) ya fara daukar matakan ragewa al'umma radadin wahalar da suke sha sakamakon karancin takardun naira a hannu bayan canjin kuɗi.
Wasu gwamnatocin jiha goma sun koma kotun kolin Najeriya kan lamarin sauya fasalin Nairan da yaki ci, yaki cinyewa har yanzu al'ummar Najeriya na cikin wahala.
Wasu bankunan kasuwanci a Najeriya sun yi kunnen uwar shegu da sanarwan babban bankin Najeriya CBN, sun cigaba da amasar tsoffin naira daga hannun yan Najeriya.
Wasu bayanan masu sahihanci da suka bayyana sun nuna yadda wasu makusantan shugaban ƙasa biyu suka sauya masa tunani daga tsawaita wa'adin tsoshonN500 da N1000.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, ya roki yan Najeriya su bari wannan sabon tsarin na sauya naira ya yi tasirin da ake so, ya faɗi abu 3..
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nuna takaicinsa kan yadda shugaban kasa ya tsallake umarnin Kotun koli ya haramta amfani da tsohon naira N500 da N1000.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya sake tattaunawa da gwamnan CBN, Godwim Emefiele, awanni bayan Kotun koli ta kara ɗage sauraton kara kan sauya naira.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi,ya bayyana dalilin da yasa shi da Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna suka halarci zaman kotun koli.Sun ce saboda talaka ne.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari