Babban kotun tarayya
Rahotanni sun kawo cewa Kotun Musulunci ta aike da Ramlat Mohammed zuwa gidan gyaran hali saboda zargin ta da koyar da karuwanci da kuma yada badala.
Hukumar ICPC ta gurfanar da Bola Audu, tsohon babban ma’aikaci a ofishin Akanta Janar na tarayyar Najeriya, bisa zargin karkatar da naira miliyan 72.
Alkalin kotun Musulunci da ke zama a yankin Kumbotso ta jihar Kano, Mai Shari’a Nura Yusuf Ahmed, yankewa matashin da aka kama da Murja Kunya daurin watanni 6.
Yayin da ake zargin akwai cin hanci da rashawa a bangaren shari'a, da alamu akwai kamshin gaskiya bayan shugabar alkalan jihar Neja ta tabbatar da haka.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta haramtawa Gwamna Abba Kabir rusa wasu gidaje a Unguwar Salanta bayan an shirya rushe su a yankin.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dakatar da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC ci gaba da tuhumar Burgediya-janar na soja kan zargin badakalar kudade.
A yau ake jin Hukumar EFCC tayi nasara, kotu ta yankewa Mama Boko Haram da wasu hukuncin dauri. A. I Arogha shi ne lauyan da ya tsayawa EFCC a shari’ar.
Babbar Kotun Tarayya a Jihar Kano ta ki amincewa da bukatar mawaki, Abdul Kamal kan dakatar da BBC Hausa daga amfani da wakarsa ba tare da izini ba.
Tsohon Sanatan Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo na fuskantar barazanar zuwa gidan yari kan zargin akwai cin hanci a Kotun Daukaka Kara yayin yanke hukunci.
Babban kotun tarayya
Samu kari