Babban kotun tarayya
Wani bincike da ofishin Odita-Janar na Tarayya (OAuGF) ya yi, ya nuna yadda Kotun Koli ta kashe sama da naira biliyan 12 tare da sayar da kadarori ba bisa ka'ida ba.
An garkame Olalekan Oyeyemi, wanda aka fi sani da Emir, mamba a hukumar kula da wuraren shakatawa ta jihar Osun a magarkama kan zargin kisan kai.
Tsohon Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo, ya zargi shugabar kotun daukaka kara, Monica Dongban-Mensen da karbar cin hanci ta hannun yaransu.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta hana dan takarar sanatan PDP tsayawaa zaben cike gurbi da za a yi a ranar Asabar 3 ga watan Faburairu a fadin kasar.
Wata babbar kotun jihar Rivers ta bayar da sabon umarni ha rundunar ƴan sandan Najeriya kan yunƙurin cafke shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Rivers.
Wole Olanipekun SAN ya bada shawarar a fito da sabon kundin tsarin mulki . Gawurtaccen lauyan yana so ayi wa dokokin garamawul na gaske, amma ya kusa cin duka.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta yi umarnin a damƙe shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Ribas kan ƙona majalisar dokokin jihar.
Babbar lauya a Najeriya, Funmi Falana ta maka gwamnonin jihohi 36 da kuma Abuja kan rashin amfani da kudaden UBEC biliyan 68 don ba da ilimi kyauta ga dalibai.
Kotun Koli, a hukuncin ta na karshe da ta yanke kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adamawa, ta ayyana Ahmadu Fintiri matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar.
Babban kotun tarayya
Samu kari