Babban kotun tarayya
Babbar Kotun jahar Kano dake dauraron karar kisan Hanifa Abubakar ta fara shirin yanke hukunci kan wanda ake zargi shugaban makaranta, Abdulmalik Tanko, a yau.
Wata kotun majistare dake zamanta a unguwar Nomanland a cikin garin Kano ta tasa keyar wani dan adawar Gwamna Abdullahi Ganduje, Abdulmajid Danbilki Kwamanda.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, a kori Gwamna David Umahi na Jihar Ebonyi da Mataimakinsa Dr Eric Kelechi Igwe, bayan sun fice daga
Wani dan jarida kuma dan gwagwarmaya ya bayyana irin wahalar da ya sha a hannun Abba Kyari da wani jami'in dan sanda yayin da wani gwamna ya umarci a kamo shi.
Dakataccen mataimakin kwamishinan 'yan sandan Najeriya kuma shugaban rundunar binciken sirri, DCP Abba Kyari,ya gurfana a gaban babban kotun tarayya dake Abuja.
Abba Kyari ya roki kotu kada ta mika shi zuwa magarkama, ya ce ya gwammaci a adana shi a hannun NDLEA har zuwa lokacin da za a gama komai a lamarin shari'ar.
Yayin da aka mika Abba Kyari kotu, wasu daga cikin wadanda ake kararsu tare sun amsa laifin da ake tuhumarsu dashi amma Abba Kyari ya ce sam bai aikata ba.
Kano - A ranar Alhamis, Sheikh Abduljabbar Nasiru-Kabara, ya fara gabatar da nasa hujjojin gaban kotu a shari'ar dake gudana tsakaninsa da gwamnatin jihar Kano.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, a ranar Alhamis, ta shigar da kara kan dakataccen mataimakin kwamishinan yan sanda, DCP, Abb
Babban kotun tarayya
Samu kari