Babban kotun tarayya
Ofishin sifeta janar na 'yan sanda ya gurfanar da tsohon gwamnan jihar Imo, Ikedi Ohakim, gaban kotu bisa laifin tozarta Chinyere Amuchinwa, tsohuwar hadimarsa.
Hauwa Muhammad, sananniyar mai maganin-mata wacce aka fi sani da Jaruma ta bayyana dalilinta na rashin zuwa babbar kotun Zuba da ke Abuja don ci gaba da shari’a
Babbar kotun da ke zama a Zuba, cikin babban birnin tarayya ta bayar da umarnin a damko sananniyar mai sayar da kayan-mata, Hauwa Muhammed wacce aka fi sani da
Wata kotu a Abuja ta amince hukumar NDLEA ta ci gaba da ajiye wasu mutum biyu da ake zargin abokan harkallar Abba Kyari ne. Za a bincike su na tsawon kwana 14.
Babbar alkalin kotun daukaka kara ta Owerri, Justice Rita Pemu a ranar Alhamis ta tsallake rijiya da baya bayan ta gudu daga hannun wasu masu garkuwa da mutane.
Moses Oko, mutumin da ake zargin da kisan budurwarsa, Jennifer Anthony, dalibar aji uku a jami'ar UniJos ya kurmance cikin kotu yayinda aka gurfanar da rashi.
Abba Kyari ya yi karfin hali, ya maka gwamnatin Buhari a kotu saboda rashin laifyan da yake fama dashi. Ya ce kuma sharri aka yi masa kan wannan zargin kwaya.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Kano ya yi jawabinsa na farko tun bayan nasarar da tsaginsa ta samu a kotun daukaka kara ranar Alhamis, a birnin tarayya Abuja.
Abba Kyari ya sake wasu fade-fade yayin da ake masa tambayoyi a hukumar NDLEA, wannan yasa hukumar ta je kotu neman ci gaba da tsare Abba Kyari don ci gaba da
Babban kotun tarayya
Samu kari