Babban kotun tarayya
Babban kotun tarayya dake Abuja ta dage zaman shari'a kan karar da jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shigar na kwace kujerar Gwamnan jihar Cross River
Fitacciyar ƴar Najeriyar wacce tayi suna a kafar sada zumuntar zamani, Jaruma ma kayan mata, ta ci gaba da wallafa bidiyoyin jarumar Nollywood, Regina Daniels.
David Umahi, gwamnan Jihar Ebonyi ya ce bai damu da hukuncin da kotu ta yanke ba na kwanan nan wanda ta tsige shi daga mukaminsa na gwamna. The Cable ta ruwaito
Wani mutumi da ake yiwa zargin ta'addanci ya gudu daga hannun hukuma a jihar Akwa Ibom, hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana. Kakakin hukumar yan sandan jihar
Wata kamfanin lauyoyi a Kaduna mai suna Moonlight Attorneys, a ranar Litinin, ta yi karar wani Yusha'u Abdullahi a kotun shari'a saboda kin biyan kudin N100,000
Rikicin dai ya faro ne a lokacin da Sanata George Sekibo daga jihar Ribas, yayin da yake dogaro da doka ta 10 da 11 na majalisar dattawa, inda ya tunawa takwaro
Wata kotun sharia da ke zama a Kano ta aike Yushau Ado gidan yarin bayan ta kama shi da laifin satar Maggi har guda 22 da aka bashi ajiya a shagonsa da ke Kano.
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a babban birnin Abuja, ta yi watsi da bukatar tsayar da zartar da hukuncin ta na sauke gwamna, mataimaki, da yan majalisu.
Wata kotu mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa, bai kamata wani mamban jam'iyya ya kai karar jam'iyya gaban wata kotu ba. Ya bayyana dalili.
Babban kotun tarayya
Samu kari