Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Buhari ta sa a fara karbar haraji daga 'yan Najeriya masu tallata hajarsu a kafar Facebook. Kamfanin na Facebook ya bayyana adadin kason da za a karba
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya amincewa bankin Sterling kan fara hulda da kwastomomi a matsayin bankin Muslunci. An bayyana yadda tsarin zai kasance akai.
Masarautar Saudiya ta saka Najeriya cikin jerin kasashen nahiyar Afirka da ta hana zirga-zirgan jiragen sama saboda bullar sabon nau'in cutar Korona na icron.
Hukumar kula da yaduwar cututtuka ta kasa, (NCDC), ta tabbatar da cewa ta gano ƙarin mutum uku ɗauke da sabon nau'in cutar COVID-19 na Omicron a Najeriya .
Kwamitin fadar shugaban Muhammadu Buhari na dakile cutar korona ya sanar da cewa, an rarrabe kudade ga jihohin kasar nan domin dakile annobar a kasar nan .
Hukumar kare hakkin bil'adama ta kasa, (NHRC), ta bayyana, cewa zata gudanar da tsattsauran bincike kan kisan gillan da akiwa wasu fulani hudu a jihar Edo.
Abuja - Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya tashi daga Abuja inda ya nufi birnin Dubai, hadaddaiyar daular Larabawa UAE yau Litinin, 6 ga Disamb
Abuja - Bayan cikar wa'adin da kungiyar ASUU ta bauwa gwamnatin tarayya, shugaban kungiyar yace nan da awanni 24 zasu danar da matakin da suka ɗauka na gaba.
Babban kotun tarayya dake zamanta aAbuja, ta zaɓi ranar 21 ga watan Fabrairun shekara mai.kamawa a matsayin ranar da zata yanke hukunci kan kara game da Atiku.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari