Gwamnatin Najeriya
Daraktan cibiyar NCDC mai kula da cututtuka masu yaduwa ya bayyana yadda cibiyar ke aiki a bayan fage don yakar cutar kwalara a Najeriya, inda ya bayyana alkalu
Birnin tarayya Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari zai shilla birnin Dubai, haddadiyar daular Larabawa, ranar Laraba domin halartan taron baja kolin EXPO 2020.
Najeriya kasa ce wacce Ubangiji ya albarkata da mutane masu fasaha a bangarori daban-daban, wani matashi, Femi Olamide yaro ne daya hada mota da kananan karafa.
Kasar Kanada ta sanya Najeriya cikin jerin kasashen da ta sanya wa takunkumi biyo bayan bullar sabuon nau'in Korona. An bayyana wasu kasashe 10 daga cikin jerin
Mawakin Davido ya bayyana dalla-dalla hanyoyin da za a bi wajen cike fom din tallafin marayu da ya kudurta ba gidajen marayu a kasar nan bayan tara masa kudi.
Wani sanata ya bayyana kwarin gwiwarsa game da ayyukan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke yi a Najeriya, inda ya bayyana cewa, shugaban zai bar karagarsa da m
Gwamnatin Buhari ta bayyana bukatar daukar mataki kan yadda adadin 'yan Najeriya ke karuwa. Ta ce ya kamata a dauki mataki saboda wasu matsaloli da za su tasu.
Gwamnatin Najeriya ta zargi kungiyar ESN da laifin hallaka wasu jami'an 'yan sanda tare da daukar bidiyo da kuma yada shi a kafafen sada zumunta. Gwamnati za ta
Shugaban Limaman majami'ar Methodist ta Najeriya, Diocese of Umuahia a jihar Abia, Sunday Onuaha, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta rangwanta wa Nnamdi Kanu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari