Gwamnatin Najeriya
A farkon makon nan, alkalan kotun kolin Najeriya sun aikewa Alkalan Alkalai, Ibrahim Tanko Mohammed wasikar kar ta kwana bisa abubuwan dake gudana a babbar kotu
Alkalan kotun kolin Najeriya sun aikewa Alkalan Alkalai, Justice Ibrahim Tanko Mohammed wasikar kar ta kwana bisa abubuwan dake gudana a babbar kotun Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rubutawa majalisar dattawa wasika yana neman a tantance sunayen ministoci bakwai da za su maye gurbin wasu ministocionsa.
A ranar Litinin, Bangaren tsarin samar da wutar lantarki ta Najeriya, wani sashi na kamfanin rarrabe wutar lantarki na FG,ya nuna cewa wutar lantarki ta lalace.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, reshen Jihar Taraba ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da hukumomin tsaro da abin ya shafa su kama tare da bincikar wasu malam
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sa ranar Juma’a za ta ci gaba da sauraren karar mika ACP Abba Kyari da aka dakatar zuwa hannun Amurka don gurfanar dash
Gwamnoni 22 da ke mulki a karkashin APC sun yi zama bayan haduwarsu da Muhammadu Buhari domin a san wa ya kamata jam'iyya ta tsaida takara a zabe mai zuwa.
A ranar Talata, Kotun Masana’antu ta Tarayya da ke Abuja ta umarci gwamnatin Jihar Taraba da ta biya Jolly Nyame kudin fanshonsa, Premium Times ta ruwaito. Dama
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce za ta kashe Naira miliyan 999 a kowacce rana karkashin shirinta na ciyar da yan makarantun frimare don ciyar da kimanin daliba
Gwamnatin Najeriya
Samu kari