Gwamnatin Najeriya
A kowace rana ana kashe N18bn wajen biyan tallafin fetur. Tallafin man fetur shi ne bambancin kudin da ake tsakanin asalin farashin fetur da farashin gidan mai.
Mun kawo jerin kudirorin ‘Yan Majalisa da suka zama doka bayan rattaba hannun Muhammadu Buhari. Shugaban kasan ya karbi wasu kudirori da suka fito daga Majalisa
Ma’aikatan, wadanda suka kulle makabartar Gudu a babban birnin kasar, sun mika wuya ga matsin lamba daga fadar shugaban kasa, kuma sun bude filin a ranar Alhami
Kamfanin wutar lantarki na Najeriya (TCN), ya yi kira ga ma’aikatan wutar lantarki da su dakatar da yunkurin yajin aikin da suke sonfarawa a ranar 17 ga wata
Kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC, Festus Keyamo, ya ce gwamnatin tarayya karkashin jam'iyyar ta rage karfin Boko-Haram zuwa ba komai.
Asusun inshora na Najeriya na NSITF ya shaida wa Majalisar Dattawa cewa tururuwa ta cinye mafi yawan takardun da ke dauke da cikakkun bayanai na kudaden nan.
Jihar Kano - Gwamnatin tarayya ta ba Dantata & Sawoe dake aikin gina titin Western Bypass da ke birnin jihar Kano wa’adin watannin hudu ta kamala aikin. Rahoto.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kama wasu mutane 480 da ake zargi da aikata laifuka a wasu gine-gine da ba a kamala ginawa
Za a ji labari cewa Gwamnatin Najeriya ta shiga ha’ula’i a dalilin ‘dan karen cin bashin da ake yi. A yanzu biyan bashin da aka yi, ya fi kudin da aka samu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari