Gwamnatin Najeriya
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia ya ce babu abin Samuel Ortom ya bari sai bashin N180bn. Da ya je ofis, Ali bai samu mota ko daya da zai rika zuwa aiki ba.
Bola Tinubu na da aiki mai yawa a gabansa duba da irin kalubalen daban-daban da kasar ke fuskanta, kama daga matsalar tsaro, karyewar tattalin arziki da sauran.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana makudan kudade da ta ke kashe wa a ko wane wata don samar da ruwan sha ga mutanen birinin Katsina da sauran yankunan jihar.
Annie Okonkwo, tsohon sanata mai fada a ji da ke wakiktar Anambra ta tsakiya a majalisar dattawa, ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu a wani asibiti da ke Amurka.
Hukumar Alhazai Ta Najeriya (NAHCON), ta bayyana dalilinta na rage kwanakin da Alhazan Najeriya za su rika yi a Madina zuwa kwanaki biyar kacal, sabanin yadda.
Zababben Sanatan APC ya ba Bola Tinubu lakanin lakanin yadda zai huta da bashin da ya gada. Jimoh Ibrahim yana ganin Najeriya za ta iya biyan bashinta a kwanaki
A ranar Laraba, 7 ga watan Yuni, Boss Mustapha, tsohon sakataren gwamnatin tarayya ya mika takardun ofishinsa ga magajinsa, Sanata George Akume a birnin Abuja.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya kaucewa “wuka mai guba” da nade-nadensa na baya-baya.
A yau ne aka ji labari Mai girma Bola Tinubu ya yi zama da Gwamnonin Najeriya, ya nuna sai an yi maganin talauci a kasar nan, ya ce lamarin talauci ya baci
Gwamnatin Najeriya
Samu kari