Gwamnatin Najeriya
Gwamna Ahmed Usaman Odo na jihar Kogi ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, kan lamarin tsaron jiharsa, sun tattauna muhimman batutuwa ranar Laraba.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya haramta wa ministoci da sauran muƙarraban gwamnati tafiye-tafiye zuwa waje. An dauki matakin ne domin rage kashe kudaden jama'a.
Majalisar dattawa ta ce ta bankado kura-kurai a bashin N30tn da bankin CBN ya ba gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari, ta gayyaci Olayemi Cardoso.
Olubunmi Tunji-Ojo, ministan harkokin cikin gida, ana daukarsa a matsayin tauraro a gwamnatin Tinubu, amma akwai badakaloli guda 3 da baka sani ba game da shi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ɗan yi gyare gyare a naɗin tawagar waɗanda za su ja ragamar hukumar almajiri da yara marasa zuwa makaranta ta ƙasa.
Tsohon mai magana da yawun rusasshen kwamitin kamfen Atiku/Okowa na PDP, Daniel Bwala ya ce saida Najeriya sannan ƴan siyasa za su sanu fagen fafatawa.
Kungiyar shugabannin APC ta gana da Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban ƙasa da ke birnin tarayya Abuja, sun tattauna batun matsaƙar tsaron da ta addabi ƙasa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ja hankalin gwamnoni cewa lokacin siyasa ya wuce, yanzu lokaci ne da zasu haɗa karfi da karfe wajen gina Najeriya.
Kwamishinan ayyuka na jihar Ribas, Dakta George-Kelly Alabo ya yi murabus daga kan muƙaminsa domin karɓan tayin mukamin da shugaban ƙasa ya masa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari