Gwamnatin Najeriya
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kaddamar da shirin ba da tallafin N50,000 ga 'yan Najeriya musamman ga masu sana'o'i da kananan 'yan kasuwa a fadin kasar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi ganawar sirri da Ibrahim Badamasi Babangida, tsohon shugaban ƙasa a zamanin mulkin soja a gidansa da ke Minna.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa ƴan bindiga na kulle-kulle kai hare-hare a makarantun wasu jihohi 14, ta ce an fara ɗaukar matakan kariya.
A yayin da aka fara azumin Ramadan, 'yan Najeriya sun koka kan yadda farashin gas din griki ke neman haura N2,000/kg duk da matakan gwamnati na janye haraji.
Gwamnonin Najeriya sun hada kai, sun bayyana yadda suka tsara kawo mafita ga duk wasu matsaloli da ake fama da su a kasar nan na karancin abinci da tsada.
An gano wasu manyan dalilai da ke da alaƙa da hauhawar farashin siminti wanda ya haifar da damuwa ga jama'a har ma da gwamnati a bangaren gine-gine.
Gwamnatin tarayya ta fara aikin gina babban titin bakin teku daga Legas zuwa Kalaba mai tsawon kilomita 700 tare da gyaran manyan gadoji a Legas.
Bankin CBN ya yi nasarar sayar da wasu takardun kudin baitul-mali na Naira tiriliyan 1.3 ga masu zuba jari na kasashen waje (FPI) a ranar Laraba, 6 ga Maris, 2024.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta tabbatar da kaddamar da shirin ba dalibai rancen kudi a wannan watan na Maris.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari