Nade-naden gwamnati
Majalisar dattawa a ranar Laraba, 20 ga watan Yuli, ta tabbatar da Mista Joe Ohiani a matsayin shugaban hukumar Hukumar Kula da Ayyukan More Rayuwa ta ICRC.
Gwamnatin tarayya ta fitar da sunayen wasu daraktoci 14 dake mataki na 17 a aikin gwamnati a ranar Laraba,13 ga watan Yuli, don nada su a matsayin Akanta Janar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa majalisar ministocinsa garambawul da sabbin ministoci da aka ba shi mukamai bayan da wasu daga ciki suka yi murabus.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Hajiya Saratu A. Umar a matsayin shugabar hukumar bunkasa jari ta Najeriya (NIPC) na tsawon shekaru biyar.
Za a ga duka jerin Alkalan Alkalan da aka yi a tarihi daga 1958-2022 da yadda suka kare a Najeriya. Daga ciki za a ji akwai wadanda aka nemi a kora daga aiki.
Dan karamin rikici ya barke a zauren majalisa lokacin da Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya kashe na’urar magana ga Sanata Rochas Okorocha (APC: Imo ta
Majalisar dattawa a yau Laraba, ta tabbatar tare da amince wa da mutum.7 da shugaban ƙasa Buhari ya gabatar mata a matsayin sabbin ministocin da zasu maye gurbi
Biyo bayan naɗa sabbin ministoci da zasu maye gurbin waɗan da suka yi murabus, majalisar dattawa ta ce ranar Laraba mai zuwa zata tantance mutanen da aka naɗa.
A ranar Talata, 26 ga Afrilu Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Abdulganiyu Jaji a matsayin sabon shugaban hukumar kashe gobara ta tarayya (FFS).
Nade-naden gwamnati
Samu kari