Aikin Gwamnatin Najeriya
Majalisat shuwagabannin ƙasar nan tsafgi da na kan madafun iko ta amince da watan Afrilu a matsayin lokacin kidaya ta ƙasa a shekarar 2023 bayan kammala zaɓe.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta kammala shirin baiwa yan Najeriya mutum 98,000 bashi maras kudin ruwa cikin tsarin Government Enterprise and Empowerment.
Gwamna Badaru na jihar Jigawa ya bayyana yadda gwamnatocin baya suka bar ayyuka barkate ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kafin su sauka su bashi mulki a 2015.
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya kuma amince da rabon kayan sawa na aiki da sauran kayan aiki ga jami’an 'yan sanda, Ripples Nigeria.
Kudirin dokar na Sergius Ogun, ya nemi a tabbatar da cewa jami’an gwamnatin da za su iya nuna cewa za su iya daukar nauyin ‘ya’yansu a kasashen waje ba tare da
Hukumar ‘yan sanda na binciken faifan bidiyon da ke nuna dan sandan dauke da tiren abinci a bayan wata fitacciyar mata a wurin biki. Hakan ya harzuka jama'a.
Wannan shi ne wata sabuwa: Ana zargin DCP Abba Kyari da hannu cikin harkallar miyagun kwayoyi ta kasa da kasa daga hukumar NDLEA ta Najeriya inji rahotanni.
Abuja - Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa dalilin da yasa aka gaza kammala wasu ayyukan layin dogo rashin kudi ne daga wajen gwamnatin kasar Sin.
Likitoci a Najeriya sun sKe Bayyana bukatarsu ga gwamnatin Najeriya, inda suka bukaci a biya su basussukan da suke bin gwamnatin tarayya da wasu jihohi a kasar.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari