Aikin Gwamnatin Najeriya
‘Dan takaran Shugaban kasa a karkashin jam’iyyar hamayya ta NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso ya tona yadda Gwamnoni ke wawurar dukiyar mutanen Najeriya a saukake.
A 2023, Gwamnatin Najeriya za ta dauki mutum miliyan 2 domin suyi mata aiki na musamman. Kwamishinan Hukumar kidaya ta kasa na reshen Ekiti ya bayyana wannan.
Ministan harkokin cikin gidan Najeriya, Rauf Ogbeni Aregbesola zai hadu da Gwamnoni. Ministan ya dade yana kuka kan yadda ake tsare dubban mutane a kurkuku.
Shugaban hukumar albashi da kudin shiga na gwamnatin tarayya yace yan Najeriya kada su damu, kudin da aka biyan sanatoci albashi da ministoci bai wuce milyan 1.
Kingsley Moghalu ya yabi Gwamnan CBN a kan maganar sake buga takardun N200, N500 da N1000 kuma yace CBN yana da damar buga kudi ko ba da sanin Ministar kudi ba
Rashin gaskiya, da satar dukiyar al’umma yana cikin matsalolin da ke addabar Najeriya. Atiku Abubakar mai neman zama shugaban kasa yana da dabarar matsalar.
Aikin gina titin Abuja-Kaduna-Kano ya tsaya a sakamakon matsalar rashin tsaro da ake fama da ita, Karamin Ministan ayyuka da gidaje ya yi wannan bayani a Kaduna
Shugaban Kasa ya umarci Ministoci su soma tattara takardun damka mulki. A lokacin da zai mikawa sabon shugaba mulki, Muhammadu Buhari yana so an tanadi komai.
A 1964 aka fara raba lambar girma, akalla mutane 5 suka watsawa shugaban kasa a ido ta hanyar kin karbar lambar karramawan da aka nemi a ba su, su wanene su?
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari