Aikin Gwamnatin Najeriya
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia ya ce babu abin Samuel Ortom ya bari sai bashin N180bn. Da ya je ofis, Ali bai samu mota ko daya da zai rika zuwa aiki ba.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana makudan kudade da ta ke kashe wa a ko wane wata don samar da ruwan sha ga mutanen birinin Katsina da sauran yankunan jihar.
Majalisar dattawa ta amince wa shugaban kasa Bola Tinubu ya nada masu ba shi shawara guda 20, shugaban majalisar, Ahmed Lawan shi ya karanta wannan takarda.
Najeriya ta yi shugabanni akalla 16 da suka mulke ta, an bayyana adadinsu da kuma jihohin da suka fito daga yankuna daban-daban na Najeriya a halin da ake ciki.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno, Alhaji Usman Jidda Shuwa ya riga mu gidan gaskiya, Shuwa shi ne sakataren gwamnatin Zulum kafin rantsar da shi a karo na biyu.
Farfesa Pat Utomi, jigo a jam'iyyar Labour ya karyata jita-jitan da ake yadawa cewa an nada shi mukamin minista a sabuwar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Muhammadu Buhari ya ce sun yi bakin kokari wajen farfado da tattalin arziki, amma hakan ya jawo wasu sun azabtu na wani ‘dan lokaci, don haka ya bada hakuri.
A jiya ne aka ji Gwamnatin tarayya ta bada sabuwar kwangilar titin N90bn daf da Bola Tinubu zai hau mulki. Aikin fadada titin Akure/Ado-Ekiti da zai ci N90bn.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince a nada sabon shugaba a hukumar NACETEM da ke Ile Ife. Wa'adin Darekta Janar na hukumar NACETEM ya fara aiki tun 13 ga Mayu.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari