Aikin Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin tarayya ta tsaya kai da fata wajen cewa tana zuba ayyuka a Arewa kamar yadda ta ke yi a sauran sassan kasa.
Kamfanin Dangote ya bude shafin daukar ma'aikata a Najeriya. Sama da guraben aiki sama da 30 mutane za su nema. Za a yi aiki a kamfanin siminti da sauransu.
Haɗakar jam'iyyun adawa da suka haɗe a ADC sun bayyana takaicin yadda gwamnati ta ajiye muhimman ayyuka domin gyaran filin jirgin Legas a kan sama da 712bn.
Hukumar shari’a ta jihar Neja ta kori alkalai biyu da magatakarda bisa karbar rashawa da aikata laifuffuka, ciki har da sabawa dokokin aikin gwamnati.
A labarin nan, za a ji cewa a cikin shekaru biyu da gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta yi a Kano, ta samu abubuwa da dama da ya jawo cece-kuce kan salon mulkin Abba
Gwamnati za ta dauki sojoji 13,000 aiki kafin ƙarshen 2025, amma rundunar soji ta ce tana fama da ƙarancin kuɗi, musamman wajen matsuguni da kayan aikin tsaro.
Tinubu ya sauke Madueke daga shugabancin hukumar NCCC, tare da maye gurbinta da Majekodunmi. An ce sabuwar shugabar na da kwarewar aiki na sama da shekaru 17.
A labarin nan, za a ji yadda majalisar zartarwa ta kasa ta amince da sama da Naira biliyan 712 domin gyare-gyaren da ba a taɓa irinsa ba a filin jirgin kasar nan.
Malaman asibiti sun shiga yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai daga yau Laraba, wanda zai shafi asibitoci 74 na tarayya da na jihohi a fadin Najeriya.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari